Features Tatsuniyoyin Hausa
Tatsuniya wata alada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka, 1.Dandali2.Dakin wata tsohuwa3.Daki ko zauren dattijo4.Dakin kwanan samariTatsuniya labari ne wanda zaa danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba.
Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su.
Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu.
haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.misalin tatsuniya*Tatsuniyar gizo da koki*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.Mungode!!
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Tatsuniyoyin Hausa in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above